Beyonce da Jay-Z zasu sayi gidan Dala Miliyan 90

Beyonce da Jay-Z zasu sayi gidan Dala Miliyan 90

Shahararriyar mawakiyar nan ta kasar Amurka mai suna Beyonce da maigidan ta wato Jay-Z na shirye shiryen sayan wani katafaren gida da akayi wa kudi dalar Amurka miliyan casa’in ($90 million). Idan cinikin ya tabbata Beyonce da Jay-Z zasu tare a wannan gida tare da babbar ‘yar su Blue Ivy da kuma ‘yan twagayen su […]

Beyonce: Hoton Sir Carter da Rumi Ya Bayyana

Mawakiya Beyonce ta fitarda hoton ta rike da tagwayen ta a karo na farko tun bayan haihuwar su.

Beyonce: Hoton Sir Carter da Rumi Ya Bayyana

Fitacciyar mawakiyar ta kasar Amurka ta tabbatar da sunayen su a matsayin Sir Carter da kuma Rumi wanda akayi ta raderadi a kafafen sada zumunta bayan ita da maigidan ta wato Jay-Z sun shigar da sunayen domin yin ragistar hakkin mallakar su. Hoton dai ya nuna mawakiyar ‘yar shekara 35 mai ‘ya’ya uku a halin […]

Jay-Z ya samu ‘yan tagwaye

Jay-Z ya samu ‘yan tagwaye

Shahararriyar Mawaƙiyar Amurka Beyonce ta haifi tagwaye, kamar yadda wata kafar yada labarai a Amurka ta bayyana. Sai dai ba a bayyana ranar da ta haifi jirajiran ba. Hakazalika ba a san abin da haifa ba wato ko maza ne, ko kuma mata. A watan Fabrairun da ya wuce ne mai jego Beyonce ta bayyana […]