An kama bindigogi sama da dubu daya a Lagos

An kama bindigogi sama da dubu daya a Lagos

Hukumar hana fasa kauri ta Najeriya, kwastam, mai kula da shiyyar tashar jiragen ruwa ta Tincan Island da ke a Legas a kudancin kasar, ta kama manyan bindigogi sama da dubu daya. Shugaban hukumar kustom na kasa kanar Hamid Ali mai ritaya, shi ne ya bayyanawa manema labarai hakan a ranar Litinin. Ya kara da […]