‘Yan Bindiga Sun Sace Mutum 11 a Najeriya

Tuni dai aka aike da tarin jami'an 'yan sanda don kubutar da mutanen da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a birnin Port Harcourt na jihar Rivers a kudancin Najeriya

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutum 11 a Najeriya

Wasu ‘yan bindiga a Port Harcourt da ke kudancin Najeriya sun yi garkuwa da fasinjojin wata motar safa mutum 11 a yammacin Litinin din nan. Al’amuran garkuwa da mutane don karbar kudin Fansa a yankin na Port Harcourt ya yi kamari inda rahotanni ke nuni da cewa ko cikin watan nan ma anyi garkuwa da […]