An Kashe Kwamandan Maharban Adamawa Bukar Jimeta a Artabu Da Boko Haram

Rahotanni sun ce sama da mayakan Boko Haram 100 ne su ka yi wa garin Dagu da ke yankin Askira Uba kawanye, garin da ke kan iyakar jihar Adamawa da Borno, lamarin da ya haifar da artabu tsakanin mayakan da wasu maharba har ya kai ga mutuwar wani babban kwamandan maharban.

An Kashe Kwamandan Maharban Adamawa Bukar Jimeta a Artabu Da Boko Haram

Rahotanni daga arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayakan Boko Haram sun kashe kwamandan maharban jihar Adamawa, Bukar Jimeta, bayan wani artabu da aka yi a kusa da garin Dagu dake kan iyakar jihar da Borno. Kwamanda Jimeta ya rasa ransa ne bayan da suka kai dauki a garin na Dagu wanda Boko Haram ta […]