Amurka ta Sanyawa Kamfanonin Rasha da China Takunkumi

A baya-bayan nan ne dai shugaban na Amurka ya yabawa Kim Jun-Un kan matakin daya dauke na dakatar da shirin harba wani makami mai linzami zuwa yankin Guam na Amurka

Amurka ta Sanyawa Kamfanonin Rasha da China Takunkumi

Kasar Amurka ta sanyawa wasu kamfanonin kasashen Rasha da China 16 takunkumi saboda abinda ta kira goyan bayan shirin nukiliyar kasar Koriya ta Arewa. Takunkumin na daga cikin matakan da Amurka ke dauka na dakile samun kudade ga Koriyar domin ci gaba da gina makamin. Sakataren Baitulmalin Amurka, Steven Mnuchin ya ce abin takaici ne […]

An kama wani da hannayen mutum a jakarsa

An bayar da rahoton cewa, jami'an tsaro a gabas maso yammacin kasar China sun ga wani abun mamaki da ya razana su, a lokacin da suka kama wani da hannayen mutum zai wuce da su.

An kama wani da hannayen mutum a jakarsa

Wani bidiyo ya nuna cewar jami’ai ne suka tunkari Mista Zheng mai shekara 50 a tashar mota a Duyun, da ke lardin Guizhou, bayan da aka gano hannayen a wurin da ake yin bincike da na’urar gano abin da mutum yake dauke da shi ranar 31 ga watan Yulin da ya gabata. Mai gadin wurin […]