Mene ne ya Fusata ASUU ta Soma Yajin Aikin Sai Baba-Ta-Gani?

Ranar Lahadi 13 ga watan Agusta, Malaman jami'a a Najeriya suka fara yajin aiki a dukkan jami'o'i mallakin gwamnati.

Mene ne ya Fusata ASUU ta Soma Yajin Aikin Sai Baba-Ta-Gani?

Malaman sun yi haka ne a karkashin kungiyarsu ta malaman jami’o’i, ASUU, inda shugaban kungiyar, Biodun Ogunyemi, ya bayyana wa maneman labarai wannan matakin nasu. Kuma kungiyar ta ce ta yanke wannan shawarar ce bayan da ta tattaro ra’ayoyin mambobinta da ke dukkan jami’o’in kasar, inda ta sha alwashin daina koyarwa da shirya jarrabawa, da […]

Gwamnatin Tarayya ta nemi kungiyar ASSU ta kawo karshen yajin aiki

Ministan Kwadago da Samar da Aiyuka, Dokta Chris Ngige, a jiya ya gana da Kungiyar Malaman Jami’a ta ASSU don samo bakin zaren yajin aikin da kungiyar ta shiga tun ranar Litinin din da ta gabata.

Gwamnatin Tarayya ta nemi kungiyar ASSU ta kawo karshen yajin aiki

Ministan Kwadago da Samar da Aiyuka, Dokta Chris Ngige,  a jiya ya gana da Kungiyar Malaman Jami’a ta ASSU don samo bakin zaren yajin aikin da kungiyar ta shiga tun ranar Litinin din da ta gabata. A sanarwar da ya fitar, Mataimakin Daraktan Yada Labarai na Ma’aikatar, Samuel Olowookere ya bayyana cewa ganawar wacce ta […]

Kungiyar Asuu da Gwamnatin Kasa sun yi Dawajewa

Ana tsammanin samun nasara akan matsalar yajin aikin jam’oi, gwannatin kasa ta tattauna akan yajin aiki tace zata duba lamarin da gaggawa,

Kungiyar Asuu da  Gwamnatin Kasa sun yi Dawajewa

Ana tsammanin samun nasara  akan matsalar yajin aikin jam’oi, gwannatin kasa ta tattauna akan yajin aiki tace zata duba lamarin da gaggawa, . Kungiyar Asuu ta tattauna da sanatan aiki Mr Chris Ngige a shabiyar ga watan Agusta, kuma gwamnatin kasa tace zata gyara biyan kudi ga kwamutin Asuu a ko wana wata. Nan tace […]