Boko Haram ta kashe sojojin Nigeria tara a Borno

Rundunar sojan Najeriya ta ce kawo yanzu sojojinta 9 sun mutu tare da wani farar hulla daya a garin kubutar da wani ayarin masana masu bincike da mayakan Boko Haram suka kama a cikin wani kwanton bauna a jihar Borno.

Boko Haram ta kashe sojojin Nigeria tara a Borno

Sai dai ta ce sun yi nasarar kubutar da yawancin mutanen, ko da yake sai nan gaba ne za ta fitar da cikakken bayani a kan batun. A ranar Talata ne ‘yan Boko Haram suka yi wa mutanen da suka haka da malaman jami’ar Maiduguri kwanton bauna a kauyen Jibi a jihar Borno. A cikin […]