Firaministan Congo Brazzaville Ya Ajje Aiki

FADAR Shugaban kasar Congo Brazzaville ta ce Firaministan kasar Clement Mouamba tare da daukacin ministocin gwamnati sun ajje mukaman su. Sanarwar ajje aikin dai tazo ne kwanaki bayan da shugaban kasar Dennis Sassou Nguesso ya bayyana shirinsa na kafa sabuwar gwamnati.

Firaministan Congo Brazzaville Ya Ajje Aiki

Sanarwar ajje aikin dai tazo ne kwanaki bayan da shugaban kasar Dennis Sassou Nguesso ya bayyana shirinsa na kafa sabuwar gwamnati. A cewar shugaba Dennis Sassou Nguesso kafa sabuwar gwamnatin za ta taimaka wajen magance kalubalen tattalin arzikin da kasar ke fuskanta a shekarun baya-bayan nan. Kasar Congo Brazzaville na daya daga cikin kasashen da […]