Chelsea ta ga ta kanta a hannun Burnley

Chelsea ta ga ta kanta a hannun Burnley

Chelsea ta yi rashin nasara a hannun Burnley da ci 3-2 a wasan farko a gasar Premier a ranar Asabar a Stamford Bridge. Burnley ta ci kwallo uku tun kafin a je hutu ta hannun Vokes wanda ya ci biyu a wasan sannan Ward ya kara ta uku. Chelsea ta zare biyu ta hannun Morata […]