EFCC ta sake bankado N 47.2b da $487.5m mallakar Diezani Madueke

EFCC ta sake bankado N 47.2b da $487.5m mallakar Diezani Madueke

Hukumar Yaki da cin hanci da rasava tare da yi wa tattalin kasa zagon kasa, wato (EFCC) ta sanar da cewar ta bankado wasu zunzurutun kudi har Biliyan N47.2  da kuma Dala Miliyan $487.5 tare da kadarori mallakar tsohuwar Ministar albarkatun mai ta Najeriya, Diezani Alison-Madueke. “Wannan ya biyo bayan kwakkwaran bincike da ma’aikatan hukumar […]