An Zargi Wani Direba Da Yiwa Agolarsa ‘Yar Shekara 14 Ciki

An Zargi Wani Direba Da Yiwa Agolarsa ‘Yar Shekara 14 Ciki

Wani Direba mai suna Monday Udoh ranar Jumma’a ya bayyana a gaban Babbar Kutun Majistiren Tunubu dake Lagos bisa zargin yiwa ‘yar matarsa mai shekara 14 ciki. Dan Sanda mai shigar da kara, Sifeto Nurudeen Thomas ya fadawa kotun cewa Udoh mai shekara 39 ya aikata laifin a watan Afirilu a unguwar Eleko Beach dake […]