Man United ta ci ribar fam miliyan 581

Man United ta ci ribar fam miliyan 581

Kungiyar Manchester United ta bayar da rahoton cewar ta ci ribar fam miliyan 581 a shekarar 2017, bayan da aka samu karin kudin kallon tamaula ta talabijin. A shekarar ce United ta lashe kofin Europa League da League Cup, sannan ta saka hannu da kamfanoni 12 domin tallata masu hajjarsu da samun karin kudin kallon […]