Zaben Jamus: Angela Merkel Ta Lashe Wa’adi Na Hudu

Sakamakon binciken yadda mutane suka yi zabe yau a Jamus, ya yi hasashen jam'iyyar shugaba Angela Merkel mai ra'ayin gargajiya, za ta ci gaba da zama mai rinjaye a majalisar dokokin kasar.

Zaben Jamus: Angela Merkel Ta Lashe Wa’adi Na Hudu

Sai dai sakamakon ya nuna dukkan jam’iyyun, sun samu raguwar magoya baya fiye da a kowanne lokaci. An yi hasashen jam’iyyar Christian Democratic Union ta Mrs Merkel, da CSU ta Bavaria wacce ra’ayinsu ya zo daya, sun lashe kashi talatin da uku cikin dari na kuri’un da aka kada. Hasashen ya nuna babbar jam’iyyar hamayya […]