Wasu Manoma Sun Rasa Rayukansu a Wani Hadarin Kwale-kwale a Jihar Taraba

A cikin karamar hukumar Gassol dake jihar Taraba wasu manoma sun rasa rayukansu sanadiyar hadarin kwale kwale da ya rutsa dasu.

Wasu Manoma Sun Rasa Rayukansu a Wani Hadarin Kwale-kwale a Jihar Taraba

Yanzu haka dai rahotanni daga jihar Taraban sun tabbatar da cewa ana ci gaba da aikin ceto wasu mutane bayan da wani jirgin kwale-kwale ɗauke da wasu manoma ya kife, a wani kogi da da akewa lakabi da kwatan Nanido dake karamar hukumar Gassol. Kamar yadda mazauna yankin suka tabbatar a yau Litinin mutanen da […]

‘Yan sandan Kano suka cafke masu sace mutane a dajin Falgore.

Rundunan yan sandan jihar Taraba dake arewa maso gabashin Najeriya ta tabbatar da kissan wasu matasa da suka addabi jama’a wajen garkuwa da mutane domin neman kudin fansa.

‘Yan sandan Kano suka cafke masu sace mutane a dajin Falgore.

Anyi nasarar kame wasu mutane masu garkuwa da mutane tare da hallaka su a cikin jihar Taraba, Mutanen da aka kashe an same su da bindigogi da wasu mugayan makamai kuma kafin mutuwar su sun bada tabbacin cewa ba shakka suna aikata wannan danyen aikin. Rundunan yan sandan jihar Taraba dake arewa maso gabashin Najeriya […]

Yadda aka kashe masu garkuwa da mutane a Taraba

Jama’ar gari sun hallaka wadansu mutum biyar da ake zargi da satar mutane suna karbar kudin fansa a garuruwan Tella da Gazabu da ke kananan hukumomin Gassol da Bali a Jihar Taraba, inda a garin Tella aka kashe mutum hudu da ake zargi da sace mutanen.

Yadda aka kashe masu garkuwa da mutane a Taraba

Jama’ar gari sun hallaka wadansu mutum biyar da ake zargi da satar mutane suna karbar kudin fansa a garuruwan Tella da Gazabu da ke kananan hukumomin Gassol da Bali a Jihar Taraba, inda a garin Tella aka kashe mutum hudu da ake zargi da sace mutanen. Sai dai wani da ake tuhuma mai suna Salihu […]