Super Eagles Zasu Sami N20m Daga Gurin Buhari Don Nasarar Da Sukayi; Shi Kuma Dalung Ya Yaba Musu

Super Eagles Zasu Sami N20m Daga Gurin Buhari Don Nasarar Da Sukayi; Shi Kuma Dalung Ya Yaba Musu

Ministan Wasanni da Matasa, Barista Solomon Dalung ya yabawa ‘Yan Wasan Nijeriya Super Eagles don nasarar da suka samu ta 4:0 akan ‘Yan Wasan Indomitable Lions na Kasar Kamaru a wasan da suka buga a sitadiyon din Godswill Akpabio dake Uyo ranar Jumma’a don neman gurbin zuwa gasar cin kofin duniya ta shekarar 2018. Manyan […]

Super Eagles Ta Gayyaci Mikel Obi Da ‘Yan Wasa 22

Kocin tawagar kwallon kafa na Nigeria, Gernot Rohr ya gayyaci kyaftin Mikel John Obi da Odion Ighalo cikin jerin 'yan wasan da za su buga wa kasar karawa da Kamaru.

Super Eagles Ta Gayyaci Mikel Obi Da ‘Yan Wasa 22

Kocin tawagar kwallon kafa na Nigeria, Gernot Rohr ya gayyaci kyaftin Mikel John Obi da Odion Ighalo cikin jerin ‘yan wasan da za su buga wa kasar karawa da Kamaru. Nigeria za ta karbi bakuncin Kamaru a ranar 1 ga watan Satumba a filin wasa na Godswill Akpabio da ke Uyo a wasan shiga gasar […]