Garuruwan da suka iya wargaza shirin Boko Haram

Garuruwan da suka iya wargaza shirin Boko Haram

Wata ƙungiya mai taken Cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da ci gaban ƙasa (CITAD) ta wallafa wani bincike kan yadda wasu al’ummomi a Najeriya suka yi nasarar wargaza aniyar Boko Haram na mamaye musu yankuna. Binciken wanda aka shafe tsawon shekara biyu ana gudanarwa, ya gano cewa sai bango ya tsage ƙadangare ke samun wurin shiga. […]