An Gudanar da Jana’izar Kasimu Yero a Kaduna

An Gudanar da Jana’izar Kasimu Yero a Kaduna

An gudanar da jana’izar marigayi Alhaji Kasimu Yero a jiya bayan rasuwar sa a ranar Lahadin data gabata a gidan sa dake a unguwar Magajin Gari a birnin na Kaduna. Alhaji Kasimu Yero mai shekaru 70 a duniya ya rasu a jiyan da rana a birnin Kaduna dake arewacin Najeriya bayan ya sha fama da […]

Hadiza Gabon Tana Son Yin Aure

Hadiza Gabon Tana Son Yin Aure

Shahararriyar ‘yar fim din Kannywood din nan, Hadiza Gabon, ta ce tana so ta yi aure amma lokaci ne kawai bai yi ba. Da take hira da BBC, Hadiza ta ce aure lokaci ne, kuma kamar mutuwa, idan Allah ya kawo shi babu yadda mutum zai guje masa. “Wallahi babu wata mace da za ta […]

Na fi son shinkafa da mai da yaji – Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa a Nigeria, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon ta yi hira da BBC inda ta ba da tarihin kanta da kuma yadda ta tsinci kanta a harkar fim.

Na fi son shinkafa da mai da yaji – Hadiza Gabon

A cikin hirar ta bayyana cewar shinkafa da mai da yaji ne abincin da ta fi so, sannan ta yi karin haske kan asalin iyayenta. Gabon ta ce “A shekara ta 2007 na zo Nigeria inda na yi difloma a harshen Faransanci a jihar Kaduna.” “Na samu nasarori da kyaututtuka da dama, ciki har da […]

Hadiza Gabon ta Karyata Jita-Jitar Aurenta

Hadiza Gabon ta Karyata Jita-Jitar Aurenta

A kwanakin baya ne aka yi amfani da shafin Facebook wajen yada jita-jitar cewa an daura auren jaruma Hadiza Gabon a Masallacin Juma’a na Sultan Bello da ke Kaduna. Duk da jita-jitar da ake ta yadawa, bai sanya jarumar ta shiga kafafen yada labarai don karyatawa ba, sai a kwanakin baya ta yi hira da […]