Rarara ya shiga hannun Hukumar Custom da laifin fasakwauri

Mawaki Dauda Kahutu Rarara Ya Shiga Hannun Jami'an Hukumar Hana Fasa Kwaurin Nigeria.

Rarara ya shiga hannun Hukumar Custom da laifin fasakwauri

Jami’an kwastam na Najeriya sun kwace wadansu manyan motoci mallakar mawakin jam’iyyar APC Dauda Kahutu (Rarara) da yake aikin sumogal dinsu ta kan iyakokin da aka haramta a tsakanin Najeriya da kasar Benin da Jamhuriyar Nijar. Rahotannin farko-farko sunce an kame motocin ne kirar Fijo-Fijo da Toyota-Toyota a jihohin Zamfara da Sakwato kuma aka  kawo […]