Korea Ta Arewa Tayi Gwajin Sabon Makami Mai Linzami

Makamin da Korea ta Arewan ta harba shi da sanyin safiyar yau, ya ketara ta saman tsibirin Hokkaido da ke arewacin kasar, kafin fadawa teku.

Korea Ta Arewa Tayi Gwajin Sabon Makami Mai Linzami

Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya, na cigaba da tattaunawa kan harba sabon makami mai linzamin da kasar Korea ta Arewa tayi a yau Talata, wanda a wannan karon ya ketara arewacin Japan kafin fadawa Teku. Lamarin da ake kallo tamkar tsokana ganin yadda gwajin ke zuwa a ranar da majalisar dinkin duniya ta ware […]