Matasan Arewa Sun Nufi Majalisar Dinkin Duniya Akan Biafra

Matasan Arewa Sun Nufi Majalisar Dinkin Duniya Akan Biafra

WASHINGTON DC — Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa a Karkashin jagorancin Ambasada Shettima Yarima wadanda suka ba Kabilar Igbo wa’adin watanni uku sun aikewa Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guetarres da takarda mai shafuka 20 inda suka nemi Majalisar Dinkin Duniya ta shiga batun baiwa yankin Biafra cin gashin kanta da ke neman kawo wa Najeriya matsala. […]

‘Yan Kabilar Igbo Mazauna Jihar Naija Sun Yi Watsi Da Yunkurin Kafa Biafra

‘Yan kabilar Igbo dake zaune a jihar Naijan Najeriya, sun bi sahun takwarorinsu dake zaune a wasu yankunan Arewacin kasar wajen yin watsi da gwagwarmayar da wasu ‘yan kabilar su ke yi ta neman kafa kasar Biafra.

‘Yan Kabilar Igbo Mazauna Jihar Naija Sun Yi Watsi Da Yunkurin Kafa Biafra

WASHINGTON D.C. — ‘Yan kabilar Igbo dake zaune a Jihar Naija Sun yi watsi da yunkurin neman kafa Kasar Biafra a wani gangami da suka gudanar a gidan gwamnatin jihar Naijan dake Minna, babban birnin jihar. “Mun matsu mu ji kalamanka akan wa’adin da wasu matasan arewacin kasar nan suka ba mu na mu koma yankin […]

Mu Ibon Arewa Ne, Don Haka Ba Inda Za Mu — Igwe Godwin

Mu Ibon Arewa Ne, Don Haka Ba Inda Za Mu — Igwe Godwin

Daga Muhammad Shafi’u Saleh, Yola Sarkin Ibo mazauna Yola, fadar jihar Adamawa, Igwe Godwin Omenka, Eze Ibo 111 ya bayyana matakin da kungiyar matasan Arewacin Nijeriya ta dauka na bada wa’adi ga al’umman Ibo su bar yankin da cewa babban kuskure ne. Da ya ke magana da manema labarai a Yola, Eze Ibo 111, ya […]

Batun Raba Nijeriya Ya Dauki Sabon Salo

Batun Raba Nijeriya Ya Dauki Sabon Salo

A Bar Ibo Su Kafa Kasar Biyafara — Matasan Arewa Ba Mu Da Wurin Zuwa — Ibo Mazauna Arewa Har Yanzu Muna Farautar Matasan — el-Rufai Daga Abdulrazak Yahuza Jere da Mubarak Umar, Abuja Gamayyar Kungiyoyin Arewa sun yi kira ga mukaddashin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, da ya kyale kabilar Ibo su samu cikakken […]