Igbo Mazauna Adamawa Na Goyon Bayan Najeriya a Matsayin Kasa Daya

Shugabannin al'ummar Igbo dake zaune a jihar Adamawa sun kira taron manema labarai a Yola fadar gwamnati inda suka sake jaddada goyon bayansu ga Najeriya a matsayin kasa daya

Igbo Mazauna Adamawa Na Goyon Bayan Najeriya a Matsayin Kasa Daya

A l’ummar Igbo mazauna jihar Adamawa sun ce ba zasu koma yankunan su ba kuma ba za a raba kasar Najeriya ba duk da tada jijiyar wuya da matasan kudanci da arewacin kasa ke yi kan makomar ta kasa daya. Wannan ita ce matsayar da al’ummar Igbo suka dauka inji ta bakin shuigaban al’ummar Igbo […]