Jam’iyyar APC ta mika sunayen ‘yan takara daga Zamfara

Jam’iyyar APC ta mika sunayen ‘yan takara daga Zamfara

Hukumar zabe wato INEC ta ce tana nan kan bakanta game da kin amincewa da sunayen ‘yan takarar jam’iyyar APC daga jihar Zamfara, duk kuwa da wani hukunci da kotu ta yanke a kan al’amarin. Hukumar ta ce a ta ta fahimtar umarnin kotun yana nuni ne da cewa kowa ya tsaya a kan matsayin […]

Kiranye: Kotu Tayi Watsi Da Karar Da Sanata Melaye Ya Shigar

Kiranye: Kotu Tayi Watsi Da Karar Da Sanata Melaye Ya Shigar

Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja tayi watsi da karar da Sanata Dino Malaye ya shigar gabanta na kalubalantar shirin da Hukumar Zaben Kasar ke kokarin  aiwatarwa kan shirin yi masa kiranye. Mai Shari’a Nnamdi Dimgba ranar litinin ya zartar da hukuncin cewa duk korafe-korafen da Melaye yayi basu cancanta ba haka kuma yakamata ayi […]

INEC Ta Kare Kanta Daga Zargin Dakatar Da Kiranyen Dino Melaye

Hukumar zabe ta INEC a Najeriya ta dora alhakin dakatar da shirin kiranye da take kokarin gudanarwa a kan Sanata Dino Melaye da ke wakiltar mazabar Kogi ta yamma a kan kotu.

INEC Ta Kare Kanta Daga Zargin Dakatar Da Kiranyen Dino Melaye

WASHINGTON D.C. — Hukumar zabe ta INEC a Najeriya, ta kare kanta daga zargin da ake mata cewa ita ta dakatar da shirin yiwa Sanata Dino Melaye kiranye bayan da aka samu adadin mutanen da ake bukata kafin fara aiwatar da shirin, inda ta ce tana bin umurnin kotu ne. A makon da ya gabata wata […]

INEC ta dage kiranyen Melaye

Hukumar zabe ta Najeriya, INEC, ta dage shirin da take yi na tantance takardun neman kiranye da ta shirya za ta yi a kan dan majalisar dattawa Dino Melaye.

INEC ta dage kiranyen Melaye

Hukumar ta fitar da wannan bayanin ne bayan da ta sami umarni daga wata kotu na ta dakatar da shirin nata. Hukumar ta INEC ta ce, “A matsayinmu na hukuma mai mutunta bangaren shari’a, mun yanke shawarar bin umarnin kotu”. Amma hukumar ta ce za ta ci gaba da neman kotun ta janye umarnin, kuma […]

Hukumar zaben Nigeria za ta duba batun yi wa Melaye kiranye

Hukumar zaben Nigeria za ta duba batun yi wa Melaye kiranye

Hukumar zaben Najeriya ta tabbatar da karbar takardar sa hannun kusan mutum 200,000 daga mazabar Kogi ta yamma, domin yi wa sanata Dino Melaye kiranye . Sakataren yada labarai na shugaban hukumar, Rotimi Oyekanmi ya shaida wa BBC cewa abu na gaba da hukumar za ta yi shi ne sanya rana domin tantance sa hannun […]