PDP Ta Kafa Kwamitin Tsawaita Shugabancin Makarfi

Jam'iyyar PDP karkashin jagorancin Sanata Ahmed Makarfi ta ce nasarar da Makarfi ya yi a Kotun Koli za ta ba shi karfin hada kawunan 'yan jam'iyya don tinkarar APC mai mulki a zabe na gaba.

PDP Ta Kafa Kwamitin Tsawaita Shugabancin Makarfi

Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta kafa wani kwamiti wanda zai shirya babban taron jam’iyyar, inda ake sa ran duba yadda za a tsawaita shugabancin Sanata Ahmed Makarfi, wanda ya yi nasara kan bangaren Sanata Ali Madu Sheriff a Kotun Kolin Najeriya. Kwamitin, wanda Gwamna Ifeanyi Okowa na jahar Delta da tsohon Gwamnan jahar […]