Zama A Dunkule Da Fahimtar Juna Shine Gaskiya

Zama A Dunkule Da Fahimtar Juna Shine Gaskiya

WASHINGTON DC — Daga cikin shugabanin Izala reshen Jos, Sheikh Hamza Adamu Abdulhamid Gombe, yace akwai abun dubawa game da kiraye-kirayen a ware da wasu keyi inda ya bada misali da abinda ke faruwa a Sudan ta kudu. Malamin wanda ke jihar Adamawa domin gudanar da wa’azin watan Azumi, yace dole ne kafofin yadda labarai su […]