An Koka Game Da Yawan Cin Bashin Da Gwamnatin Taraba Ke Yi

Yanzu haka dai an soma musayar kalamai a tsakanin yan jam’iyar PDP dake mulkin jihar Taraba, da kuma yan hadakar kungiyar siyasa ta Integrity a jihar game da rancen kudaden da gwamnatin jihar ke karba da kuma yadda gwamnan jihar a yanzu Darius Dickson Isiyaku, ke jagorantar jihar.

An Koka Game Da Yawan Cin Bashin Da Gwamnatin Taraba Ke Yi

A wajen wani taron manema labarai, a Jalingo fadar jihar yan kungiyar sun nuna bacin ransu game da cin bashin gwamnatin jihar, baya ga kudaden tallafin da gwamnatin tarayya ta bada, batun da suka danganta da yunkurin jinginar da jihar Taraba ta hanyar cin bashi. Hon. Iliyasu Muazu Shagarda, wanda ya taba rike kujerar karamar […]

‘Yan sandan Kano suka cafke masu sace mutane a dajin Falgore.

Rundunan yan sandan jihar Taraba dake arewa maso gabashin Najeriya ta tabbatar da kissan wasu matasa da suka addabi jama’a wajen garkuwa da mutane domin neman kudin fansa.

‘Yan sandan Kano suka cafke masu sace mutane a dajin Falgore.

Anyi nasarar kame wasu mutane masu garkuwa da mutane tare da hallaka su a cikin jihar Taraba, Mutanen da aka kashe an same su da bindigogi da wasu mugayan makamai kuma kafin mutuwar su sun bada tabbacin cewa ba shakka suna aikata wannan danyen aikin. Rundunan yan sandan jihar Taraba dake arewa maso gabashin Najeriya […]

Gwamnatin Jihar Taraba Tana Bin Gwamnatin Taraiya Sama Da Naira Biliyan 30

Gwamnatin Jihar Taraba Tana Bin Gwamnatin Taraiya Sama Da Naira Biliyan 30

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ce gwamnatin tarayya ba zata maida we kowace jiha kudin da ta kashe wajen kamalla manyan ayuka mallakar gwamnatin tarayya don kyautata rayuwar jama’a ba. Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya furta haka yayin da yake bude hanyar Jalingo-Kona-Lau da gwamnati jihar Taraba ta gina lokacin da yake mai […]