‘An yaudari manyan jami’an Donald Trump’

‘An yaudari manyan jami’an Donald Trump’

Masu kutse a na’urar Kwamfuta sun yaudari jami’an fadar White House, inda suka yi ta musayar sakwannin email na bogi ba tare da saninsu ba. Wani sakon email da aka taba aikewa mai bai wa shugaba Trump shawara kan harkokin tsaro na zamani, an yaudare shi ne da sunan surukin shugaban Amurkar Jared Kushner kamar […]