‘An kashe ‘yan Nigeria 97 a Cameroon’

Wasu 'yan Najeriya sun ce ana gallaza musu kuma an kashen 'yan Najeriya 97 a yankin Bakassi da ya koma hannun Kamaru daga Najeriya.

‘Yan Najeriyan da suka arce daga yakin Bakassin sun yi zargin cewar jandarmomi na bin gida-gida domin karbar kudaden haraji, wanda suka ce ana tsawwala musu kuma sukan harbe wadanda suke nuna musu turjiya. A nata bangaren, gwamnatin Najeriya ta ce rahoton gallazawa ‘yan kasar a Kamaru ya saba wa yarjejeniyar da kasashen biyu suka […]

An kashe soja guda a harin Kamaru

An kashe soja guda a harin Kamaru

Rahotanni daga garin Balgaram a lardin arewa mai nisa da ke jamhuriyyar Kamaru sun nuna cewa wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun kai hari kan barikin jami’an tsaro na Jandarmomi. An kai harin ne da safiyar ranar Alhamis, inda maharan suka kashe soja guda da kuma wata yarinya matashiya mai shekaru 8 a […]