Gobara Ta Kama a Kasuwar Masaka Dake Karu, Nassarawa

Gobara Ta Kama a Kasuwar Masaka Dake Karu, Nassarawa

Wata gobara da ta farke da tsakar daren jiya Asabar ta yi sanadiyar salwantar dukiyoyi na miliyoyin nairori a kasuwar unguwar Masaka dake yankin Karamar Hukumar Karu a jihar Nasarawa. Majiyar Jaridar Rariya ta bayyana cewa an shafe awanni da dama kafin jami’an kashe gobara daga babban birnin Abuja su iso domin shawo kanta. Jami’an […]