Boko Haram: ‘An kashe masunta 31 a Baga’

Mayakan kungiyar Boko Haram sun kashe wasu masunta 31 a garin Baga da ke karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno a arewacin Najeriya.

Boko Haram: ‘An kashe masunta 31 a Baga’

        Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ne ya tabbatar da hakan, inda ya ce wannan hari na nuna cewa har yanzu mayakan kungiyar na kai hare-hare masu muni da kashe mutane a yankin tafkin tekun Chadi. Sai dai gwamna Shettima ya ce har yanzu jami’an tsaro ba su tabatar da rahoton harin […]