Wani Darakta ya Kashe Kansa a Jihar Kogi

Wani Darakta ya Kashe Kansa a Jihar Kogi

Wani Darakta mai shekaru 54 da haihuwa mai aiki a hukumar Koyarwa ta jihar Kogi mai suna Edward Soje ya kashe kansa ta hanyar rataye kan nasa a wata bishiya a garin Lakoja babban birnin jihar. Kamfanin jaridar Daily Trust ranar Lahdi ya fahimci cewa an sami gawar ma’aikacin gwamnatin na reto a jikin wata […]

Kiranye: Kotu Tayi Watsi Da Karar Da Sanata Melaye Ya Shigar

Kiranye: Kotu Tayi Watsi Da Karar Da Sanata Melaye Ya Shigar

Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja tayi watsi da karar da Sanata Dino Malaye ya shigar gabanta na kalubalantar shirin da Hukumar Zaben Kasar ke kokarin  aiwatarwa kan shirin yi masa kiranye. Mai Shari’a Nnamdi Dimgba ranar litinin ya zartar da hukuncin cewa duk korafe-korafen da Melaye yayi basu cancanta ba haka kuma yakamata ayi […]

INEC ta dage kiranyen Melaye

Hukumar zabe ta Najeriya, INEC, ta dage shirin da take yi na tantance takardun neman kiranye da ta shirya za ta yi a kan dan majalisar dattawa Dino Melaye.

INEC ta dage kiranyen Melaye

Hukumar ta fitar da wannan bayanin ne bayan da ta sami umarni daga wata kotu na ta dakatar da shirin nata. Hukumar ta INEC ta ce, “A matsayinmu na hukuma mai mutunta bangaren shari’a, mun yanke shawarar bin umarnin kotu”. Amma hukumar ta ce za ta ci gaba da neman kotun ta janye umarnin, kuma […]

Hukumar zaben Nigeria ta fara shirin kiranyen Melaye

Hukumar zaben Nigeria ta fara shirin kiranyen Melaye

A Najeriya hukumar zaben kasar ta fitar da jadawalin farko mai matakai shida da za ta bi domin yi wa sanata Dino Melaye kiranye. A cewar jadawalin wanda hukumar ta wallafa a shafinta na twitter, a ranar Litinin mai zuwa ne za ta kafe takardar sanarwa kan tantante masu bukatar a yi wa sanatan kiranye […]

An yi hatsaniya yayin zanga-zangar Dino Melaye

An yi hatsaniya yayin zanga-zangar Dino Melaye

An samu hatsaniya yayin da wasu mutane suke zanga-zangar nuna goyon baya ga Sanata Dino Melaye, mai wakiltar jihar Kogi ta yamma a majalisar dattawan Najeriya. Hargitsin ya fara ne yayin zanga-zangar da wasu ke cewa sanatan ne ya shirya, inda gwamnatin jihar take zargin cewa an kashe mutum daya. Rahotanni sun ce lamarin ya […]