Nafisa Abdullahi Ta Zama Jakadiyar LEADERSHIP A YAU

Nafisa Abdullahi Ta Zama Jakadiyar LEADERSHIP A YAU

An kammala shirye-shirye tsakanin kamfanin buga jaridun LEADERSHIP da fitacciyar ’yar wasan Hausa, wacce kuma ta yi suna wajen fita a matsayin mai hakuri a finafinanta, wato Nafisa Abdullahi, inda ta zama Jakadiyar LEADERSHIP A YAU. Bayan kulla wannan yarjejeniya, Nafisa Abdullahi ta bayana cewa, “da farko dai ina mika godiya ta ga Kamfanin Rukunan […]