Boko Haram Ta Fitar Da Bidiyon Ma’aikatan Jami’ar Maiduguri Da Ta Yi Garkuwa Da Su

Kungiyar Boko Haram karkashin shugabancin Albarnawi, ta fitar da wani hotan bidiyon wasu ma’aikatan jami’ar Maiduguri guda uku da suka yi garkuwa da su.

Boko Haram Ta Fitar Da Bidiyon Ma’aikatan Jami’ar Maiduguri Da Ta Yi Garkuwa Da Su

A ranar 25 ga watan Yuli ne ‘yan kungiyar Boko Haram bangaren al-Barnawi suka hallaka mutane da dama ciki har da masu hakan man fetur da malaman jami’ar Maiduguri da kuma sojojin Najeriya, a wani harin kwantan bauna da tayi musu, inda sukayi garkuwa da wasu ma’aikatan. Sai gashi kungiyar ta saki sabon hotan bidiyo […]