‘Yan Najeriya Na Mayar da Martani Kan Kafa Dokar Hana Kalamun Batanci

A cikin wata sanarwa jiya shugaban Majalisar Dattawan Najeriya ya ce zasu mayar da hankali wajen kafa dokar hana kalamun batanci da dokar hana mutane aiwatar da shari'a da kansu maimakon su bar kotu ta yanke hukumci.

‘Yan Najeriya Na Mayar da Martani Kan Kafa Dokar Hana Kalamun Batanci

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Sanata Bukola Saraki ya fada cikin wata sanarwa jiya cewa kudurorin hana kalamun batanci da na daukan hukumci a hannu zasu sami kulawar da ta kamata domin su zama dokoki cikin karamin lokaci. Inji Sanata Saraki hakan nada nasaba da yadda kalamai da lafuza dake kara dumama yanayi ke ci gaba […]

Rashin tabbatar da kujerata bai dame ni ba – Ibrahim Magu

Rashin tabbatar da kujerata bai dame ni ba – Ibrahim Magu

Mukaddashin Shugaban Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu,  ya bayanna cewar ba shi da wata damuwa kan matsayin da Majalisar Dattawa ta dauka na rashin tabbatar da shi a kan mukaminsa. Magu yayi wannan furuci ne a lokacin da yake  tattaunawa  da jaridar Daily Trust a Abuja. Magu ya kara da […]

Majalisa tana neman rage karfin shugaban kasa

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da wani kuduri da ke neman rage karfin shugaban kasar wajen tsarawa da kuma amincewa da doka.

Majalisa tana neman rage karfin shugaban kasa

‘Yan majalisar sun amince a ragewa shugaban kasar karfin ikonsa na hawa kujerar na ki kan kudurin dokokin da majalisar ke tsarawa, a wani bangare na gyaran da suke yi wa tsarin mulkin kasar. Masu sharhi na ganin majalisar na kokarin rage ikon da shugaban kasa ya ke da shi da kuma mayar da shi […]

‘Yan majalisa sun bukaci a rage kudin aikin hajji a Nigeria

‘Yan majalisa sun bukaci a rage kudin aikin hajji a Nigeria

Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci gwamnatin kasar da ta sayar wa maniyyata aikin hajjin bana da ta sayar musu da dalar Amurka kan naira 200, maimakon yadda Babban Bankin Kasar (CBN) yake sayar da ita a kan naira 305. A ranar Laraba ne Sanata Adamu Aliero ya gabatar da wani kudiri a gaban majalisar yana […]

Najeriya: Majalisa Ta Amince Da Dokar Fallasa Barayin Gwamnati

A Najeriya an samar da dokar da zata baiwa ‘yan kasa damar kwarmata duk wani da ya saci dukiyar al’ummar kasar.

Najeriya: Majalisa Ta Amince Da Dokar Fallasa Barayin Gwamnati

WASHINGTON D.C. — Majalisar Dattawa ta amince da dokar da za ta baiwa yan kasa damar yin kwarmato ko yekuwa idan sun gano kudade da aka tabbatar cewa na sata ne. An dauki lokaci mai tsawo ana tattaunawa kan batun dokar da zata karfafa yekuwar yaki da cin hanci da rashawa, ko sama da fadi da […]

Osinbajo na shirin yin girgiza a Majalisar Zartarwa

Osinbajo na shirin yin girgiza a Majalisar Zartarwa

  Mukaddashin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo, ya kammala dukkan shirye-shirye domin yin girgiza a Majalisar zartarwa ta kasa. Bayanan da suka fito daga wata majiya kumaJaridar The Nation ta ruwaito, ya nuna cewar faruwar na kadan daga cikin tattaunawar da Mukkadashin Shugaban Kasa yayi tsakaninsa da Shugaba Buhari lokacin da ya kai masa ziyara ranar […]

Takaddama Ta Kunno Kai A Majalisar Dattawan Najeriya

Takkadama da ta kunno kai ta yunkurin dakushe hurumin mukadashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ja rarrabuwar kawuna a Majalisar Dattawa.

Takaddama Ta Kunno Kai A Majalisar Dattawan Najeriya

WASHINGTON DC — A wani zama da majalisar ta yi da hakkan ya fito fili karara Sanata Ahmad Sani Yerima, ya ce miko sunan da Farfesa Yemi Osinbajo yayi ya kara tabbatar da cewa lallai majalisar tana da cikakken iko kenen. Wannan alamari ya harzuka Sanata Abaribe, da ya nemi ya nuna cewa shugaban majalisar dattawa […]

Majalisa Ta Gindayawa Bangaren Zartaswa Sharudda Kafin Ta Tantance Jami’anta

Majalisar Dattawan Najeriya ta jaddada matsayinta na cewa ba za ta sake tantance sunan kowa da Fadar shugaban kasa za ta gabatar ba har sai ta cika wasu sharudda da suka hada da amincewa da cewa ita ke da hurumin tantance jami'an da za a nada a mukamai.

Majalisa Ta Gindayawa Bangaren Zartaswa Sharudda Kafin Ta Tantance Jami’anta

Majalisar wacce ta nuna rashin jin dadinta kan kin cire Ibrahim Magu duk da cewa ta taki tabbatar mai da mukaminsa, a baya-bayan nan ta ki tantance Mr Lanre Gbajabiamila da bangaren zartaswar ya mika mata. Daga cikin sharuddan da majalisar akwai batun sai mukaddashin Shugaban kasa Farfasa Yemi Osinbajo ya amince cewa majalisar na […]