Iran ta yi gwajin sabon makami mai linzami

Iran ta yi gwajin sabon makami mai linzami

Iran ta ce ta yi nasarar gwada sabon makaminta mai linzami kirar Khorram Shahr. An bayyana makamin a wani faretin soja da aka gudanar jiya Juma’a a birnin Teheran kuma an ce yana iya cin nisan kilomita dubu biyu, idan an harba shi. Tashar talbijin din kasar ta nuna hotunan gwajin da aka yi. Wani […]

Sake harba makamin Koriya ta Arewa ‘tsokanar fada ne’

Sake harba makamin Koriya ta Arewa ‘tsokanar fada ne’

Koriya ta Arewa ta sake harba wani makami mai linzamain da sojojin Amurka suka ce ya yi tafiyar minti 40 kafin ya fadi a tekun kasar Japan. Wakilin BBC a birnin Seoul ya rawaito cewa tsahon lokacin da makamin ya dauka kafin ya fadi ya nuna yadda Arewa ta kara karfin makami mai linzamin ta […]