Muna Nan Muna Kokari Don Ganin Buhari Ya Sake Tsayawa Zabe 2019 – El-Rufai

Muna Nan Muna Kokari Don Ganin Buhari Ya Sake Tsayawa Zabe 2019 – El-Rufai

Wasu daga cikin ministoci da gwamnoni da wasu ‘yan siyasar kasar karkashin inuwar ‘Buharists’ na nan na kokari don ganin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya sake tsayawa zaben shugaban kasa a shekara 2019, a cewar Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai jiya. El-Rufai ya fadawa manema labarai a gidan gwamnati dake Abuja jim kadin kafin saduwa […]