Man City ta sayi Walker kan fam 45m

Man City ta sayi Walker kan fam 45m

Manchester City ta kammala sayar dan wasan Tottenham da Ingila Kyle Walker kan kudi fam miliyan 45. Walker, wanda ya buga wa Ingila wasanni 27 kuma ya shafe kaka takwas a Spurs, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar shekara biyar da City. Yarjejeniyar, wadda ta kai fam miliyan 50 har da karin fam miliyan 5, ka […]

Iheanacho ya kusa komawa Leicester kan kudi £25m

Iheanacho ya kusa komawa Leicester kan kudi £25m

Dan wasan gaba na Manchester City, Kelechi Iheanacho, yana gab da kammala yarjejeniyar fam miliyan 25 ta komawa Leicester City da taka leda. Tattaunawar dan Najeriyar mai shekara 20 da Foxes ta yi nisa, kuma yana shaukin sauya sheka zuwa Leicester City. Iheanacho ya sha kwallaye 21 cikin wasanni 64 da ya buga wa Manchester […]

Willy Caballero: Chelsea ta sayi tsohon mai tsaron gidan Manchester City

Willy Caballero: Chelsea ta sayi tsohon mai tsaron gidan Manchester City

Zakarun gasar Firimiya Chelasea ta sayi tsohon mai tsaron gidan Manchester City, Willy Caballero. An sallami dan asalin kasar Ajentinan ne a lokacin da kontiginsa ya kare a karshen watan Yuni. Caballero, mai shekara 35, ya je Ingila ne daga Malaga a shekarar 2014 kuma ya buga wasanni 26wa kungiyar Pep Guardiola a kakar bara. […]