Na yi farin cikin nasararmu kan Man City – Mourinho

Nasarar da Manchester United ta yi kan Manchester City a birnin Houston a wasan sada zumunta "wani atisaye ne mai kyau", in ji kocin United, Jose Mourinho.

Na yi farin cikin nasararmu kan Man City – Mourinho

Romelu Lukaku da Marcus Rashford ne suka kwallayen a wasa na farko da kungiyoyin biyu suka yi a wajen Ingila. Sabon dan wasa, Lukaku ya yanke mai tsaron gidan City, Ederson Moraes bayan Paul Pogba ya tura masa kwallo kuma ya sha kwallon minti 37 da fara wasa. Bayan minti biyu sai Rashford ya tura […]

Dan wasa daya zan saya saboda tsadar da suke yi — Mourinho

Dan wasa daya zan saya saboda tsadar da suke yi — Mourinho

Manchester UnitedKocin Manchester United Jose Mourinho ya ce wata kila ya kara sayen dan wasa guda daya domin kasuwar ‘yan wasa tana da wuya. Kocin ya ce kulob-kulob na tsawwala farashin ‘yan wasa a kasuwar lokacin bazarar. Mourinho ya ce: “Ba mu shirya wa biyan abin da kulob-kulob din suke so ba.” Tsohon kocin Chelsea, […]

Romelu Lukaku ya ci kwallon farko a Manchester United

Romelu Lukaku ya ci kwallonsa ta farko a Manchester United a wani wasan sada zumunci inda kungiyar ta Jose Mourinho ta doke Real Salt Lake da ci 2-1 .

Romelu Lukaku ya ci kwallon farko a Manchester United

Dan asalin Beljium din mai shekara 24, wanda ya zo Manchester daga Everton kan Fam miliyan 75 ya ci kwallon da ya raba gardama a wasan, mintoci bakwai kafin a je hutun rabin lokaci bayan Henrikh Mkhitaryan ya ramawa United kwallon da aka zura mata a minti 20. Daga baya United ta rasa Juan Mata […]

Ba za mu yi kasadar neman Ronaldo ba – Mourinho

Ba za mu yi kasadar neman Ronaldo ba – Mourinho

Kocin Manchester United Jose Mourinho ya ce ba sa neman Cristiano Ronaldo ya dawo kulob din daga Real Madrid. A watan Yuni ne BBC ta ruwaito cewa dan wasan yana son barin Spain saboda zarginsa da ake masa na zambar haraji. A baya ana ganin kamar akwai yiwuwar ya koma United wadda ya bari a […]

Carrick ya zama kyaftin din Man United

Carrick ya zama kyaftin din Man United

Kungiyar Manchester United ta nada Micheal Carrick a matsayin kyaftin dinta, wanda shi ne dan kwallon da ya fi dadewa a Old Trafford. Carrick mai shekara 35, ya koma United a shekarar 2006, ya kuma maye gurbin Wayne Rooney wanda ya koma Everton da taka-leda. Dan kwallon ya koma United daga Tottenham kan kudi fam […]

Za a gwada lafiyar Lukaku a Man United

Za a gwada lafiyar Lukaku a Man United

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United za ta yi gwajin lafiyar Romelu Lukaku bayan ta kammala cinikinsa a kan fam miliyan 75 daga Everton. Man U ta bayyana cewa tana farin ciki da sayen dan wasan kuma za a kammala kulla yarjeniyar ne bayan gwajin lafiyar dan wasan mai shekara 24 da haihuwa. A da […]

Manchester United ta amince ta sayi Romelu Lukaku kan fan miliyan 75

Manchester United ta amince ta sayi dan wasan gaba na Everton Romelu Lukaku kan kudi fan miliyan 75.

Manchester United ta amince ta sayi Romelu Lukaku kan fan miliyan 75

Dan kwallon mai shekara 24 na kasar Belgium ya zira kwallo 25 a gasar Firimiyar da aka kammala. United, wacce ta dade tana neman Lukaku, ba za ta ci gaba da neman dan wasan Real Madrid Albaro Morata ba. Kuma BBC ta fahimci cewa daukar Lukaku ba shi da alaka da batun da ake yi […]

Man United: Jose Mourinho ya damu kan rashin sayen ‘yan wasa

Man United: Jose Mourinho ya damu kan rashin sayen ‘yan wasa

Kocin Manchester United Jose Mourinho bai ji dadin rashin shirin kungiyar na sayen ‘yan wasa ba a wannan lokacin. Bayan da United ta dauki kofin Europa a wasan karshe da ta doke Ajax ranar 24 ga watan Mayu, Mourinho ya ce ya ba wa mataimakin shugaban kungiyar Ed Woodward jerin sunayen ‘yan wasan da yake […]

Bertrand Traore ya koma Lyon a kan fam 8.8m

Bertrand Traore ya koma Lyon a kan fam 8.8m

Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Bertrand Traore, ya koma kulob din Lyon a kan fam miliyan takwas da dubu 800. Traore, mai shekara 21, wanda dan asalin kasar Burkina Faso ne ya yi kakar bara ne a kulob din Ajax a matsayin aro. Ya koma Chelsea ne a shekarar 2014 kuma ya […]

Di Maria ya yarda da laifin kin biyan haraji

Di Maria ya yarda da laifin kin biyan haraji

Tsohon dan wasan Manchester United Angel di Maria ya amince ya biya tarar Euro miliyan biyu a kan tuhumarsa ta zambar kudin haraji. Hukumomin Spaniya sun ce dan wasan zai amince da laifi biyu da ake tuhumarsa da su a lokacin yana Real Madrid, laifukan da suka danganci harkokin kudinsa, wanda a kan hakan ne […]