Turai: Macron Na Jagorantar Taron Magance Kwararar Bakin Haure

A wannan Litinin Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ke jagorantar jagoranci taron kasa da kasa kan yadda za a tunkari matsalar kwararar baki zuwa Turai.

Turai: Macron Na Jagorantar Taron Magance Kwararar Bakin Haure

Taron da ke gudana a birnin Paris, zai samu halartar shugabannin wasu kasashen yankin Turai, daga ciki akwai shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, da takwaran aikinta na Italiya Paolo Gentiloni da kuma na Spain Mariano Rajoy, yayin da daga nahiyar Afirka Afirka za a samu halartar shugaban Nijar Issifou Mahamadou, da na Chadi Idris Deuy, […]

Barcelona: ‘Yansanda Sun Harbe Mutum Biyar Da Ake Zargi

'Yansanda a kasar Spaniya sun yi wani gagarumin farmaki kan 'yan ta'adda, bayan wasu harbe-harbe a wurin shakatawa na garin Cambrils dake kudancin birnin Barcelona.

Barcelona: ‘Yansanda Sun Harbe Mutum Biyar Da Ake Zargi

Mahukunta sun ce , an harbe har lahira mutane biyar da ake zargi da ayyukan ta’addanci, daure da wata damarar kunar bakin wake. An danganta faruwar lamarin da mumman harin baya-bayan nan da aka kai a birnin Barcelona, lokacin da maharan tuka babbar wata motar daukar kaya ta cikin taron jama’a a sanannen titin Las […]