Roger Federer ya lashe kofin Wimbledon na 2017

Roger Federer ya lashe kofin Wimbledon na 2017

Dan wasan tennis Roger Federer ya lashe kofin Wimbledon na bana bayan ya doke Marin Cilic. Ya doke Cilic ne da ci 6-3 6-1 6-4, wanda rabon da ya lashe kofin tun a shekarar 2012. Federer mai shekara 35 ya kafa tarihi na zama dan wasan tennis na farko a duniya da ya lashe kofin […]