An Tsaurara Matakan Tsaro A Kano

An Tsaurara Matakan Tsaro A Kano

Jami’an Tsaro sun tsaurara matakan tsaro a Kano saboda bukukuwan Babbar Sallah da za a fara yau din nan. A sanarwar da Rundunar ‘Yan Sandan Jihar ta fitar jiya wadda Shugaban Hurda da Jama’a Magaji Musa Majia, ya sanyawa hannu, cewa yayi an dauki matakan tsaron da suka kamata don ganin anyi bukukuwan sallar lafiya. […]