Matan Gwamnonin Arewa Sun Gudanar da Taronsu a Bauchi

A taron nasu, matan gwamnonin arewa sun cimma matsaya kan wasu muhimman abubuwa da suka hada da matsalar shan miyagun kwayoyi da ilmin ‘ya mace tare da alkawarin mara wa mazajensu baya

Matan Gwamnonin Arewa Sun Gudanar da Taronsu a Bauchi

Matan gwamnonin arewa sun yi taronsu na biyar a garin Bauchi inda matar gwamnan Bauchi, Hajiya Hadiza Muhammad Abdullahi Abubakar, ta zama shugabar kungiyar. Taron ya tattauna kan wasu abubuwa dake da mahimmanci. Wadannan ko sun hada da batun shawo kan matsalar shan miyagun kwayoyi, ilmin ‘ya’ya mata, goyon bayan shirin matar shugaban kasa da […]