Ozil na son ci gaba da zama a Arsenal

Ozil na son ci gaba da zama a Arsenal

  Shahararren Dan wasan kwallon kafa, Mesut Ozil ya bayyana cewar yana so ya ci gaba da zama a kulob din Arsenal, kuma yana fatan Alexis Sanchez zai so hakan shi ma. Ozil ya bayyanawa ‘yan jaridu a Australia cewar har yanzu ‘zabinsa’ shine ya ci gaba da kasantuwa a kulob din, amma ba a […]