Real Madrid Za Ta Kara Da Fiorentina

Kungiyar Real Madrid za ta fafata da Fiorentina a gasar Santiago Bernabeu Trophy a ranar Laraba.

Real Madrid Za Ta Kara Da Fiorentina

Madrid ta ci kofin sau 11 a jere, kuma rabon da a doke ta a wasannin tun 2004, sannan ta lashe shi sau 26 jumulla. Wannan karawar da Madrid za ta yi da Fiorentina ita ce ta 38 a gasar, kuma cikin ‘yan wasan da suke buga mata tamaula su biyar a yanzu sun ci […]