FBI Ta Ce Nakiya Ce Ta Fashe Cikin Masallaci a jahar Minnesota

FBI Ta Ce Nakiya Ce Ta Fashe Cikin Masallaci a jahar Minnesota

Babu wanda ya jikkata sakamakon bindigar da tayi a cikin masallacin da ake kira Dar al-Farooq. A Minnestota, wani jami’in FBI yace wata nakiya ce hadin gida tayi sanadiyyar fashewa data auku jiya Asabar a wani Masallaci da ake kira Dar-al-Farooq dake birnin Bloomington. Babu wanda ya ji rauni sakamkon wannan fashewa. Jami’in na FBI […]