Angola – Jam’iyyar MPLA ta Lashe Zaben Shugabancin Kasa

Jam’iyyar da ke mulki a Angola ta lashe zaben da a ka yi a kasar abin da zai bai wa Joao Lourenco damar maye gurbin shugaba Jose Eduardo Dos Santos a matsayin shugaban kasar.

Angola – Jam’iyyar MPLA ta Lashe Zaben Shugabancin Kasa

Jam’iyyar da ke mulki a Angola ta lashe zaben da a ka yi a kasar abin da zai bai wa Joao Lourenco damar maye gurbin shugaba Jose Eduardo Dos Santos a matsayin shugaban kasar. Nasarar da Lourenco ya sama na nufin ci gaba da mulkin jam’iyyar MPLA wadda ke jan ragamar mulkin kasar tun bayan […]

Ana Zaben Shugaban Kasa a Angola

An bude runfunan zaben shugaban kasa a Angola, zaben da zai kawo karshen mulkin Jose Eduardo Dos Santos wanda ya shafe shekaru kusan 40 yana shugabanci a kasar.

Ana Zaben Shugaban Kasa a Angola

Rahotanni sun ce an samu tsaikun bude runfunan zaben a Luanda babban birnin kasar. Duk da dai Dos Santos ya kauracewa tsayawa takara amma ana sa ran dan takarar Jam’iyyarsa ta MPLA zai lashe zaben. Ana ganin zaben dai a matsayin wani makamin tabbatar da sauyi a Angola, bayan shugaba Dos Santos ya ki yin […]