Marasa Galihu Na Korafin Rashin Tallafi a Najeriya

Daruruwan al'ummar Najeriya marasa galihu ne ke dogara da dan abin da masu wadata kan raba a gidajensu daya danganci kayakin Abinci da suturu a wasu lokutan ma har da kudi.

Marasa Galihu Na Korafin Rashin Tallafi a Najeriya

Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware musamman don karfafa wa al’ummomin duniya guiwar tallafa wa marasa karfi tare da masu fama da matsalolin rayuwa iri dabam dabam. Wakilinmu a Bauchi Muhammad Ibrahim Bauchi, ya duba mana tasirin tallafin da kungiyoyi masu zaman kansu ke yi cikin rayuwar al’ummomin dake yankunan karkara. Reuters