Gwamnonin Igbo Sun Haramta IPOB

Gwamnonin yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya sun ba da sanarwar haramta ayyukan kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra ta IPOB a daukacin shiyyar.

Gwamnonin Igbo Sun Haramta IPOB

Shugaban kungiyar gwamnonin, Dave Umahi na jihar Ebonyi, bayan wani taron gaggawa a Enugu ranar Juma’a, ya bukaci kungiyar da sauran kungiyoyi irinta su fayyace abubuwan da ke ci musu tuwo a kwarya kuma su aikawa gwamnonin. “Duk wasu aikace-aikace na kungiyar IPOB yanzu, sun haramta. Ana shawartarta da sauran kungiyoyin da suke jin an […]

Buhari zai ziyarci London daga Amurka

Buhari zai ziyarci London daga Amurka

Shugaba Muhammadu Buhari ya tashi izuwa birnin New York dake kasar Amurka domin halartar taron Kwamitin Koli na Majalisar Dinkin Duniya, karo na 72 wanda sauran shuwagabannin duniya zasu halarta. A wata sanarwa da babban mai bawa shugaban kasa shawara a harkar sadarwa, Mista Femi Adesina ya fitar itace shugaban zai halarci tattaunawa ta musamman […]

Atiku: APC Ta Musanta Cewa Ta Bukaci Alhassan Da Tayi Murabus

Atiku: APC Ta Musanta Cewa Ta Bukaci Alhassan Da Tayi Murabus

Sakataren Watsa Labaran Jam’iyyar  APC, Malam Bolaji Abdullahi yace jam’iyyar tasu bata bukaci Ministan Matan, Sanata Aisha Alhassan da tayi murabus ba saboda maganganun da tayi kwanakin baya a kafafen yada labarai. Ya kuma ce zuwan da tayi sakatariyar jam’iyyar a Abuja ranar Alhamis ba wata gayyata bace ta musamman. Ministan wadda maganganun da tayi […]

APC Ta Kira Aisha Alhassan Dangane Da Maganganun Da Tayi Akan Buhari

APC Ta Kira Aisha Alhassan Dangane Da Maganganun Da Tayi Akan Buhari

Daga Abuja: Jam’iyya mai mulki a kasa wato APC ranar Alhamis ta kira Ministan Mata Hajiya Aisha Alhassan dangane da maganganun da tayi  kan wanda zata marawa baya a zaben shugaban kasa mai zuwa na shekarar 2019. Ministan wadda ta isa sakatariyar jam’iyyar ta kasa da misalin karfe 1:45 na yamma an wuce da ita […]

Alhassan Ta Halarci Taron Majalisar Zartarwa Tare Da Buhari

Alhassan Ta Halarci Taron Majalisar Zartarwa Tare Da Buhari

Ministan Mata, Aisha Alhassan na daga cikin mahalarta taron Majalisar Zartarwa na Gwamnatin Tarayya da ake gudanarwa yau din nan. Ta isa gurin taron dake fadar shugaban kasa da misalin karfe 10:45 na safe. Taron da ake sa ran Shugaba Muhammadu Buhari zai jagoranta za a fara shi ne da misalin karfe 11:00 na safe. […]

Jonathan ya soki Buhari kan Zakzaky

Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce gwamnatin Najeriya ba ta aiki da umarnin kotu, inda ya buga misali da yadda ta ki sakin wadansu mutanen da take rike da su.

Jonathan ya soki Buhari kan Zakzaky

“Muna so ‘yan Najeriya su lura cewa kotuna sun bayar da umarni ga gwamnati ta saki Kanar Sambo Dasuki da Sheikh Ibrahim el-Zakzaky, a matsayin beli, amma an ci gaba da tsare su. A fili take cewa gwamnatin APC tana zabar irin biyayyar da za ta yi wa kotu”, in ji Mista Jonathan. Ya ce […]

Shugaba Buhari ya gana da sarakunan gargajiya

Shugaba Buhari ya gana da sarakunan gargajiya

Shugaba Muhammadu Buhari yayi wata ganawa ta musamman da sarakunan gargiya na kasar nan a fadar shubagan kasa dake babban birnin Abuja. Ganawar dai ta hada da sarakunan arewacin kasar da kuma takwararorin su na kudanci wadanda suka hada da Sarkin Musulmi Sultan Abubakar Sa’ad II da Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sunusi II. […]

Muna Nan Muna Kokari Don Ganin Buhari Ya Sake Tsayawa Zabe 2019 – El-Rufai

Muna Nan Muna Kokari Don Ganin Buhari Ya Sake Tsayawa Zabe 2019 – El-Rufai

Wasu daga cikin ministoci da gwamnoni da wasu ‘yan siyasar kasar karkashin inuwar ‘Buharists’ na nan na kokari don ganin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya sake tsayawa zaben shugaban kasa a shekara 2019, a cewar Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai jiya. El-Rufai ya fadawa manema labarai a gidan gwamnati dake Abuja jim kadin kafin saduwa […]

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Ja Kunnen Jihar Filato Kan Rikice-Rikice

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Ja Kunnen Jihar Filato Kan Rikice-Rikice

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana bacin ransa kan kisan rashin hankalin da akayi wa mutane musamman mata da kananan yara a harin da aka kai tsakar dare a kyauyen Ancha na Karamar Hukumar Bassa ta Jihar Filato. A wata sanarwar da Babban Maitaimaka masa ta Kafofin Yada Labarai da Sadarwa, Malam Garba Shehu ya fitar […]

1 2 3 8