Kotun koli ta sa Firai Ministan Pakistan ya yi murabus

Firai Minista Pakistan Nawaz Sharif ya yi murabus bayan kotun kolin kasar ta ce bai cancanta ya ci gaba da rike mukaminsa ba.

Kotun koli ta sa Firai Ministan Pakistan ya yi murabus

Kotun ta yanke hukuncin ne bayan wani bincike da aka yi kan dukiyar iyalinsa sakamakon abin kunyar nan na Panama Papers ya gano cewa yana da dukiya a kasashen da ke zille wa biyan haraji. Mr Sharif ya sha musanta aikata ba daidai ba a kan wannan batu. Bakin alkalai biyar din da suka yanke […]