Boko Haram ta sace masu bincike na NNPC goma

Boko Haram ta sace masu bincike na NNPC goma

Kamfanin mai na Najeriya ya ce wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun sace masu binciken mai goma da suke masa aiki a jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar. NNPC ya ce masana kimiyyar, wadanda wasunsu suka fito daga Jami’ar Maiduguri, sun shafe sama da shekara guda suna bincike kan abin […]