Ana Neman Hanyoyin Da Za’a Inganta Makarantun Allo.

Wata kungiya mai zaman kanta da hadin gwiwar 'yan jarida na tattaunawa akan hanyoyin da za abi domin inganta makarantun allo a arewacin Nigeria.

Ana Neman Hanyoyin Da Za’a Inganta Makarantun Allo.

Gidauniyar nan da ake kira NEEM ta shirya wani taro na musammam da ‘yan jarida domin musayar ra’ayi akan yaddasukan za a inganta makarantun allo a fadin arewacin Nigeria. Daya daga cikin burin iyayen yaran nan masu karatu a irin wadanan makarantun shine yaran su haddace Al-kura’ni mai tsarki. To amma kuma sau tari sai […]